Início » Real Madrid vs Athletic Bilbao: Me kuke son sani kan wasan da kungiyoyin biyu za su yi a gasar Spanish Super Cup?

Real Madrid vs Athletic Bilbao: Me kuke son sani kan wasan da kungiyoyin biyu za su yi a gasar Spanish Super Cup?

Karim Benzema

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Karim Benzema ya ci kwallo 13 a karawarsu da Athletic a La Liga

Karawa tsakanin Real Madrid da Athletic Bilbao mai dadadden tarihi ce tun lokacin da aka fara wasannin gasar tamaula a Spaniya.

Sai dai kuma wannan ne karon farko da kungiyoyin biyu za su fafata a Spanish Super Cup.

Shi wannan Supercopa an fara buga shi a 1982 kuma Athletic ce ta fara lashe shi, bayan da ta lashe lik da kuma Copa del Rey a kakar.

A shekarar 1902 a wani kofi da aka sa don bikin taya Alfonso na bakwai murnar sarauta, kuniyoyin biyu sun shiga gasar, amma bas u hadu a tsakaninsu.

Datas Comemorativas de Hoje

Dia+Internacional+do+Jovem+Trabalhador

Dia Internacional do Jovem Trabalhador

O dia 24 de abril é celebrado como o Dia Internacional do Jovem Trabalhador para valorizar a import...

Saiba Mais
Versículo do Dia:
E o Deus de toda a graça, que em Cristo Jesus vos chamou à sua eterna glória, depois de haverdes padecido um pouco, ele mesmo vos aperfeiçoará, confirmará, fortificará e fortalecerá.
(1 Pedro 5:10)
Bíblia Online